Mark 5:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya hangi Yesu daga nesa, sai ya ruga da gudu, ya zo ya durƙusa a gabansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَغَ عِيسَىٰ دَغَ نٜىٰسَ، سَيْ يَتَاشِ دَ غُدُ يَدُرْڧُسَ أَغَبَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da dai ya hango Yesu, sai ya sheƙo a guje ya fāɗi a gabansa,