Mark 6:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da Hiridus ya ji haka, sai ya ce, “Ai, Yohanna ne, mutumin da na yanke masa kai, shi ne ya tashi daga matattu!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ هِرُدُسْ يَجِ مَغَنَرْ، سَيْيَثٜىٰ «أَيْ، يَحْيَى نٜىٰ، وَنْدَ نَثِرٜىٰ مَسَ كَيْ، عَكَ تَادَ شِ دَغَ مَتَتُّو!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da Hirudus ya ji haka, sai ya ce, “Yahaya, wanda na fille wa kai, shi ne aka tasa.”