Mark 6:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Hiridus da kansa ya ba da umarni a kama Yohanna, ya kuma sa aka daure shi, aka sa shi a kurkuku. Ya yi haka saboda Hiridiyas, matar ษanโuwansa Filibus, wadda ya aura.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฏูุง ููุฑูุฏูุณู ุฏู ููููุณู ููุจูุงุฏู ุนูู
ูุฑููู ุนููู ููู
ููุงู ููุญููููุ ููุทูููุฑูููฐ ุดู ุนูููุฑูููููุ ููุฑูุฏูุณู ูููู ุญููู ุณูุจููุงูุฏู ููุฑูุฏูููุ ู
ูุงุชูุฑู ุทูููุนูููููุณู ฺขูููุจูุณูุ ููุฏูู ุดู ููุฑูุฏูุณู ูู ุนูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don dฤ Hirudus da kansa ya aika aka kamo Yahaya, ya ษaure shi a kurkuku saboda Hirudiya matar ษan'uwansa Filibus, wadda shi Hirudus ya aura.