Mark 6:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Asabbaci ya kewayo, sai ya fara koyarwa a cikin majamiโ€™a, mutane da yawa da suka saurare shi, suka yi mamaki. Suna tambaya, โ€œIna mutumin nan ya sami waษ—annan abubuwa? Wace hikima ce wannan da aka ba shi, har da yana yin ayyukan banmamaki haka!
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู‡ููˆุชู ุชูŽู…ูŽูƒููˆุงู’ ุชูŽูŠูุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽฺขูŽุงุฑูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุง ุงู”ูŽ ู…ูŽุฌูŽู…ูุนูŽุž ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุณูŽูˆู’ุฑูŽุฑูœู‰ูฐุดูุŒ ุณููƒูŽูŠู ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒู ุณูู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซุงู•ูู†ูŽุง ู…ูุชูู…ูู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽุณูŽุงู…ู ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽุŸ ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุญููƒูู…ูŽุซูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูŽ ุจูŽุงุดู ุญูŽูƒูŽ ุญูŽุฑู’ ูŠูŽู†ูŽูŠูู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒูุŸยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Asabar ta yi, sai ya fara koyarwa a majami'a. Mutane da yawa da suka saurare shi, suka yi mamaki, suna cewa, โ€œIna mutumin nan ya sami wannan abu duka? Wace hikima ce aka ba shi haka? Dubi irin waษ—annan mu'ujizan da ake aikatawa ta hannunsa!