Mark 6:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi mata alkawari da rantsuwa cewa, “Duk abin da kika roƙa, zan ba ki, ko da rabin mulkina ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَرْ دَ ضَنْڟُوَا، سَرْكِے يَثٜىٰ وَيَارِنْيَرْ «دُكْ أَبِنْدَ كِكَ ضُواْڧَا ذَنْبَاكِ، كُواْ دَ رَبِنْ مُلْكٍ نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma rantse mata, ya ce, “Kome kika roƙe ni zan ba ki, ko da rabin mulkina ne.”