Mark 6:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da almajiran Yohanna suka sami labari, sai suka zo suka ɗauki jikinsa suka binne a kabari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَلْمَجِرَنْ يَحْيَى سُكَجِ لَابَرِنْ، سَيْ سُكَذُواْ سُكَ طَوْكِ غَاوَرْسَ، سُكَبِنّٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da almajiran Yahaya suka ji labari, sai suka zo suka ɗauki gangar jikinsa, suka sa ta a kabari.