Mark 6:34 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya sauka, ya ga taro mai yawa, sai ya ji tausayinsu, gama kamar tumaki suke waษ—anda ba su da makiyayi. Sai ya fara koya musu abubuwa da yawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุณูŽูˆู’ูƒูŽุฑู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุบูŽ ุชูŽุงุฑููˆุงู’ ู…ูŽูŠู’ ูŠูŽูˆูŽุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽุฌู ุชูŽูˆู’ุณูŽูŠูู†ู’ุณูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูู†ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุชูู…ูŽูƒูู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽุงุณูุฏูŽ ู…ูŽูƒููŠูŽุงูŠูุž ุณูŽูŠู’ ูŠูŽฺขูŽุงุฑูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽ ู…ูุณู ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da saukar Yesu sai ya ga taro mai yawa, ya kuma ji tausayinsu, domin kamar tumaki suke ba makiyayi. Ya fara koya musu abubuwa da yawa.