Mark 6:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya yi tambaya ya ce, “Burodi nawa kuke da su? Je ku duba.” Da suka duba, sai suka ce, “Biyar da kifi biyu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ مُسُ «غُرَاسَ نَوَ كُكٜىٰ دَسُو؟ كُجٜىٰ كُدُوبَ؞» دَ سُكَ بِنْثِكَ سُكَثٜىٰ «غُرَاسَ بِيَرْ نٜىٰ دَ كِيڢِ بِيُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, “Gurasa nawa gare ku? Ku je ku dubo.” Da suka binciko suka ce, “Ai, biyar ne, da kifi biyu.”