Mark 6:41 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ษ—auki burodi guda biyar da kifin nan biyu, ya ษ—aga kai sama, ya yi godiya, ya kakkarya burodin. Sai ya ba wa almajiransa su rarraba wa mutane. Ya kuma rarraba kifi biyun a tsakaninsu duka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒู ุบูุฑูŽุงุณูŽ ุจููŠูŽุฑู’ ุทูู†ู’ ุฏูŽ ูƒููŠฺขู ุจููŠูู†ู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุทูŽุบูŽ ูƒูŽูŠู’ ุณูŽู…ูŽุŒ ูŠูŽูŠู ุบููˆุงู’ุฏููŠูŽ ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ูŠูŽุฑูŽุฑู‘ูŽุจูŽุŒ ูŠูŽูŠูุชูŽุจูŽุง ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุฌูุฑูŽู†ู’ุŒ ุณูู†ูŽ ูƒูŽูŠู’ูˆูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุž ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุฑูŽุจูŽูˆูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูƒููŠฺขูู†ู‘ูŽู†ู’ ุจููŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ษ—auki gurasa biyar ษ—in da kifi biyun, sai ya ษ—aga kai sama, ya yi wa Allah godiya, ya gutsuttsura gurasar, ya yi ta ba almajiran, suna kai wa jama'a, duk kuma ya raba musu kifin nan biyu.