Mark 6:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
almajiran suka kwashe gutsattsarin burodin da na kifin cike da kwanduna goma sha biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَرْ سُكَ تَتَّارَ غُڟَڟَّرِنْ غُرَاسَرْ دَ كِيڢِنْ، عَكَ سَامِ ݣُونْدُواْ غُواْمَشَا بِيُ ثِكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har suka ɗauki kwando goma sha biyu cike da gutsattsarin gurasar da na kifin.