Mark 6:45 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan Yesu ya sa almajiransa su shiga jirgin ruwa, su sha gabansa zuwa Betsaida, shi kuma yă sallami taron.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَنْ دَنَنْ عِيسَىٰ يَسَا أَلْمَجِرَنْسَ سُشِغَ جِضْغٍ ضُوَ سُرِغَاشِ حَيٜىٰوَ ذُوَا بٜىٰڟَيْدَ، شِيكُمَ يَسَلَّمِ تَارُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan da nan ya sa almajiransa su shiga jirgi su riga shi hayewa zuwa Betsaida, kafin ya sallami taron.