Mark 6:49 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma da suka gan shi yana takawa a kan tafkin, sai suka yi tsammani fatalwa ce. Sai suka yi ihu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ سُكَ غَنْشِ يَنَ تَڢِيَ عَكَنْ ضُوً، سَيْ سُكَيِ ڟَمَّنِ ڢَتَلْوَثٜىٰ، سُكَيِ إِيهُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma da suka gan shi yana tafiya a kan ruwan, sai suka zaci fatalwa ce, suka yi kururuwa,