Mark 6:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bai iya yin ayyukan banmamaki a wurin ba, sai dai ɗibiya hannuwansa da ya yi a kan mutane kima da suke da cututtuka, ya kuwa warkar da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ بَيْ عِيَيِنْ وَنِ عَيْكِنْ بَنْ مَامَاكِ عَثَنْبَ، سَيْدَيْ يَوَرْكَرْدَ وَطَنْسُ مَرَسَ لَاڢِيَ كَطَنْ نٜىٰ كَوَيْ تَوُرِنْ تَٻَسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bai ko iya yin wata mu'ujiza a can ba, sai dai ya ɗora wa marasa lafiya kaɗan hannu ya warkar da su.
Recommended Reading