Mark 7:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Farisiyawa da waɗansu malaman dokoki waɗanda suka zo daga Urushalima, suka taru kewaye da Yesu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢَرِسِيَاوَا دَ وَطَنْسُ مَلَمً كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى دَغَ عُرُوشَلِيمَ سُكَذُواْ سُكَ تَارُ وُرِنْ عِيسَىٰ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, da Farisiyawa suka taru a wurinsa tare da waɗansu daga cikin malaman Attaura da suka zo daga Urushalima,