Mark 7:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Musa ya ce, ‘Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka,’ kuma, ‘Duk wanda ya zagi mahaifinsa ko mahaifiyarsa, dole a kashe shi.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا مُوسَٰى يَثٜىٰ، ‹كَغِرْمَمَ بَابَنْكَ دَ مَامَرْكَ،› كُمَ، ‹وَنْدَ يَذَاغِ بَابَنْسَ كُواْ مَامَرْسَ دُواْلٜىٰنٜىٰ عَكَشٜىٰشِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin Musa ya ce, ‘Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka,’ da kuma, ‘Wanda ya zagi ubansa ko uwa tasa, sai lalle a kashe shi.’