Mark 7:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ku, kukan ce, in mutum ya ce wa mahaifinsa, ko mahaifiyarsa, โDuk taimakon da ya kamata ku samu daga wurina, Korban ne,โ (wato, abin da aka keษe wa Allah),
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููููู ุจูุฑู ู
ูุชูู
ู ฺููจูููููฐ ุงููููุงููููฐููุณู ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏูุณูููููฐ ุฏู ุจฺูงูุงุชูุ ููุซูููฐุ โนุฏููู ุงููุจูููุฏู ุฏูุง ุฐูุงูู ุณูุงู
ู ุงููููุฑูููู ููุงุฑูุบูุง ููุง ููููฐูปูููฐ ูู ุงูููููู ูููุงูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ku kukan ce, โIn mutum ya ce wa ubansa ko uwa tasa, โDuk abin da dฤ za ku samu a gare ni ya zama Korban,โ โ (wato an sadaukar),