Mark 7:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sa’an nan haka ba kwa ƙara barinsa yă yi wa mahaifinsa ko mahaifiyarsa wani abu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ كُكَ حَنَ شِ يَتَيْمَكِ بَابَنْسَ كُواْ مَامَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
shi ke nan fa, ba saura ku bar shi ya yi wa ubansa ko uwa tasa aikin kome.