Mark 7:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka kuke rushe maganar Allah ta wurin al’adun da kuke miƙa wa ’ya’yanku. Haka kuma kuke yin abubuwa da yawa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ كُنَ مَيْدَ كَلْمَرْ اللَّهْ وُاْڢِ سَبُواْدَ أَلْعَادُنْ دَ كُكٜىٰكُواْيَ وَيَارَنْكُ؞ حَكَكُمَ كُكٜىٰيِنْ أَبُبُوَ دَيَوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka kuke banzanta Maganar Allah ta wajen al'adunku na gargajiya. Kun kuwa cika yin irin waɗannan abubuwa.”