Mark 7:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba abin da yake shiga mutum daga waje ba ne yake ฦazantar da shi. Sai dai abin da ya fita daga cikin mutum ne, yake ฦazantar da shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจููู ุฏูููููููฐ ุดูุบู ุซููููู ู
ูุชูู
ู ุฏูุบู ููุฌูููฐ ุจู ุดููููููฐ ููููููฐ ฺงูุธูููุชูุฑูุฏู ู
ูุชูู
ู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ุจูุ ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ฺขูุชููุงููู ุฏูุบู ุซููููู ู
ูุชูู
ูุ ุดููููููฐ ููููููฐ ฺงูุธูููุชูุฑูุฏู ู
ูุชูู
ู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba abin da yake shiga mutum daga waje yฤ ฦazanta shi, sai abin da yake fita, yake ฦazanta shi. [