Mark 7:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ba ya shiga cikin zuciyarsa, sai dai cikin tumbinsa, saโan nan kuma yฤ fita daga jikinsa.โ (Da faษin haka, Yesu ya nuna tsabtar kowane irin abinci.)
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุจูุซููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ููููููฐ ุดูุบูุจูุ ุนูู
ููุง ุซููููู ุซูููููุณู ููููฐุ ุณูุนููู ููููู
ู ฺขูุชู ุฏูุบู ุฌูููููุณูุยป ุงููููููููู ู
ูุบูููุฑู ุนููุณูููฐ ููููููู ุซูููฐูู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ุนูุจูููุซู ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
tun da yake ba zuciya tasa ya shiga ba, cikinsa ne, ta haka kuma zai fita?โ Ta haka Yesu ya halatta kowane irin abinci.