Mark 7:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka ga waɗansu daga cikin almajiransa suna cin abinci da hannuwa marasa tsabta, wato, da ba a wanke ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ لُورَ وَطَنْسُ أَلْمَجِرَنْسَ سُنَ ثِنْ عَبِنْثِ دَ حَنُّوَ مَرَسَ ڟَبْتَ، وَتُواْ بَسُوَنْكٜىٰ حَنُّ بِسَغَ أَلْعَٰدَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suka lura waɗansu almajiransa na cin abinci da hannuwa marasa tsarki, wato marasa wanki.