Mark 7:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk waɗannan mugayen abubuwa daga cikin suke fitowa, suna kuma ƙazantar da mutum.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَطَنَّنْ مُوغَيٜىٰنْ أَبُبُوَ دَغَ ثِكِنْ ذُوثِيَا سُكٜىٰ ڢِتُواْوَ، سُنَ كُوَ ڧَظَنْتَرْدَ مُتُمْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk waɗannan mugayen abubuwa daga ciki suke fitowa, suna kuwa ƙazanta mutum.”