Mark 7:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya bar wurin, ya kuma tafi wajajen Taya. Ya shiga wani gida, bai kuwa so kowa yă sani ba. Duk da haka, bai iya ɓoye kasancewarsa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ نَنْ سَيْ عِيسَىٰ يَتَاشِ يَتَڢِے يَنْكِنْ تَيَ دَ سِدُوانْ؞ يَشِغَ وَنِ غِدَا، بَيْكُوَسُواْ كُواْوَ يَسَنِبَ؞ عَمَّا دُكْدَهَكَ ٻُواْيٜىٰوَرْسَ بَيْيِوُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan kuma ya tashi ya tafi wajajen Taya da Sidon. Ya shiga wani gida, bai kuwa so kowa ya sani ba, amma ba ya ɓoyuwa.