Mark 7:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da jin labarinsa, sai wata mace wadda ƙaramar diyarta tana da mugun ruhu, ta zo ta durƙusa a gabansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَنْ دَ نَنْ سَيْ وَتَ مَثٜىٰ وَدَّ یَرْتَ ڧَرَمَ تَكٜىٰدَ ڧَظَامِنْ رُوحُ تَجِ لَابَرِنْسَ؞ تَا ذُواْ تَاڢَاطِ أَغَبَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan da nan sai wata mace, wadda 'ya tata ƙarama take da baƙin aljan ta ji labarinsa, ta zo ta fāɗi a gabansa.