Mark 7:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce mata, “Da farko, bari ’ya’ya su ci su ƙoshi tukuna, gama ba daidai ba ne, a ɗauki burodin yara a jefa wa karnukansu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰمَتَ «بَرِ یَیَ سُثِ سُڧُواْشِ تُكُنَ، بَ دَيْدَيْ بَنٜىٰ عَكْوَاشِ عَبِنْثِنْسُ عَبَا كَرْنُكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce mata, “Bari 'ya'ya su ƙoshi tukuna, domin bai kyautu a bai wa karnuka abincinsu ba.”