Mark 7:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta amsa, ta ce, “I, Ubangiji, ko karnuka ma da suke ƙarƙashin tebur, sukan ci burbuɗin da suke fāɗuwa daga abincin yara.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَاتَرْ تَأَمْسَ تَثٜىٰ «عِ، حَكَنٜىٰ، مَلَمْ، عَمَّا أَيْ، كَرْنُكَ سُكَنْثِ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ڢَاطُوَ دَغَ تٜىٰبُرِنْ يَارَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ta amsa masa ta ce, “I, haka ne, ya Ubangiji, amma ai, karnuka sukan ci suɗin 'ya'ya.”