Mark 7:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Farisiyawa da dukan Yahudawa ba sa cin abinci, sai sun wanke hannuwa sarai tukuna, yadda al’adun dattawa suka ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ ڢَرِسِيَاوَا حَرْ دَ سَوْرَنْ يَهُودَاوَا بَاسَثِنْ عَبِنْثِ سَيْ سُنْ وَنْكٜىٰ حَنُّ سَرَيْ تُكُنَ، بِسَغَ أَلْعَادُنْ دَتَّاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin Farisiyawa da dukan Yahudawa ba sa cin abinci sai sun wanke hannu sarai tukuna, saboda bin al'adun shugabanninsu.