Mark 7:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta tafi gida, ta tarar da diyarta kwance a gado, aljanin kuwa ya fita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَكُواْمَ غِدَا تَغَ یَرْتَ عَݣُونْثٜىٰ أَغَدُواْ، أَلْجَنِنْ كُوَ يَرَبُ دَ عِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta koma gida ta iske yarinyar a kwance a gado, aljanin kuwa ya fita.