Mark 7:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can ne waɗansu mutane suka kawo masa wani kurma, wanda da ƙyar yake magana. Sai suka roƙe shi yă ɗibiya hannunsa a kan mutumin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثَنْ عَكَ كَٰوُاْ مَسَ وَنِ كُرْمَ، وَنْدَ دَݣَرْ يَكَنْيِ مَغَنَ؞ سُكَ ضُواْڧٜىٰشِ يَتَٻَ مُتُمِنْ دُواْمِنْ يَوَرْكَرْ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kawo masa wani kurma mai i'ina, suka roƙe shi ya ɗora masa hannu.