Mark 7:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ya faɗa haka, sai kunnuwan mutumin suka buɗe, harshensa kuma ya kunce, sai ya fara magana sarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ڢَطِنْ حَكَ سَيْ كُنُّوَنْ مُتُمِنْ سُكَ بُوطُ، أَبِنْدَ يَطَوْرٜىٰ هَرْشٜىٰنْسَ كُمَ يَكُنْثٜىٰ، سَيْ يَڢَارَ مَغَنَ دَݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai aka buɗe kunnuwansa, aka saki kwaɗon harshensa, ya kuma yi magana sosai.