Mark 7:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya amsa ya ce, “Daidai ne Ishaya ya yi annabci game da ku munafukai; kamar yadda yake a rubuce cewa, “ ‘Waɗannan mutane da baki suke girmama ni, amma zukatansu sun yi nesa da ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «دَيْدَيْ نٜىٰ عِشَايَ يَيِ أَنَّبْثِ عَكَنْكُ مُنَاڢُكَيْ! كَمَرْ يَدَّ يَكٜىٰ أَرُبُوثٜىٰ ثٜىٰوَ « ‹مُتَنٜىٰنَّنْ ڢَا، دَ بَاكِنْسُ نٜىٰ كَوَيْ سُكٜىٰ غِرْمَمَ نِے، عَمَّا ظُكَاتَنْسُ سُنْيِ نٜىٰسَ دَنِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, “Daidai ne Ishaya ya yi annabci a kanku, munafukai! Yadda yake a rubuce cewa, ‘Al'umman nan a baka kawai suke girmama ni, Amma a zuci nesa suke da ni.