Mark 8:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ja numfashi mai zurfi ya ce, โ€œDon me wannan zamani yake neman ganin abin banmamaki? Gaskiya nake gaya muku, ba wata alamar da za a ba su.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูŽูŠู ู†ูู…ู’ฺขูŽุดู ู…ูŽูŠู’ ุธูุฑู’ฺขูุŒ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุฏููˆุงู†ู’ู…ูœู‰ูฐ ูƒููˆ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒููƒูœู‰ูฐ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ ุบูŽู†ูู†ู’ ุนูŽู„ูŽู…ูŽุŸ ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ุงู•ูู†ูŽ ุบูŽูŠูŽ ู…ููƒูุŒ ุจูŽุง ูˆูŽุชูŽ ุนูŽู„ูŽู…ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุนูŽ ู†ููˆู†ูŽุงูˆูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya yi wata doguwar ajiyar zuciya, ya ce, โ€œDon me mutanen zamanin nan suke neman ganin alama? Hakika, ina gaya muku, ba wata alamar da za a nuna wa mutanen wannan zamani.โ€