Mark 8:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Almajiran suka manta su riƙe burodi, sai dai guda ɗaya da suke da shi a cikin jirgin ruwan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَلْمَجِرَنْ عِيسَىٰ سُنْ مَنْتَ بَسُ كَٰوُاْ غُرَاسَبَ، سَيْ غُدَا طَيَ كَوَيْ وَنْدَ سُكٜىٰ دَشِ أَجِضْغٍ ضُوً؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun kuwa manta, ba su kawo gurasa ba, sai guda ɗaya ce kawai gare su a jirgin.