Mark 8:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya kama hannun makahon ya kai shi bayan ฦauyen. Bayan ya tofa miyau a idanun mutumin, ya kuma ษibiya masa hannuwansa, sai ya tambaye shi ya ce, โKana iya ganin wani abu?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุงู
ู ุญูููููู ู
ููููููุงููุ ููููููุดู ุจูุงูููู ุบูุฑูุ ุฏูููุชููุงฺูขู ู
ููููู ุงููุนูุฏูุงูููู ู
ูุชูู
ูููุ ููุชููปูุดู ุฏููุงูู
ููู ููููุฑูููุฑู ุฏูุดูุ ุณููู ููุชูู
ูุจูููููฐุดู ููุซูููฐ ยซูููู ุนููู ุบููููู ูููู ุงููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kama hannun makahon, ya kai shi bayan gari. Da ya tofa yau a idanunsa, ya ษora masa hannu, sai ya tambaye shi cewa, โKana iya ganin wani abu?โ