Mark 8:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ɗaga kai ya ce, “Ina ganin mutane, suna kama da itatuwa da suke tafiya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَكَهُوانْ يَطَغَ كَيْ، يَثٜىٰ «إِنَ غَنِنْ مُتَنٜىٰ كَمْ، عَمَّا كَمَرْ عِتَتُوَ نَكٜىٰ غَنِنْسُ، سُنَ يَٰوُاْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai makahon ya ɗaga kai, ya ce, “Ina ganin mutane kam, amma kamar itatuwa nake ganinsu, suna yawo.”