Mark 8:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu da almajiransa suka tafi ƙauyukan da suke kewaye da Kaisariya Filibbi. A hanya ya tambaye su ya ce, “Wa, mutane suke ce da ni?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ دَ أَلْمَجِرَنْسَ سُكَ تَڢِے، سُكَ شِغَ ڧَوْيُكَنْ كَيْسَرِيَ ڢِلِبِے؞ أَ حَنْيَ كُوَ يَتَمْبَيِ أَلْمَجِرَنْسَ يَثٜىٰ «بِسَغَ ڢَطِنْ مُتَنٜىٰ، نِے وَنٜىٰنٜىٰ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya tashi, da shi da almajiransa, ya shiga ƙauyukan Kaisariya Filibi. A hanya kuwa ya tambayi almajiransa, “Wa mutane suke cewa nake?”