Mark 9:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk lokacin da mugun ruhun ya kama shi, yakan jefa shi a ƙasa. Bakinsa yakan yi kumfa, yă cije haƙorarsa, yakan sa jikinsa ya sandare, yă zama da ƙarfi. Na roƙi almajiranka su fitar da ruhun, amma ba su iya ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ لُواْكَثِنْ دَ أَبِنْ يَتَاشِ، يَكَنْ جٜىٰڢَرْ دَشِ عَڧَسَا؞ يَكَنْ سَا شِ يَڢِدَّ كُمْڢَ عَبَاكِ، يَنَ كُمَ ثِظُوانْ هَڧُواْرَ، جِكِنْسَ كُمَ يَمِيڧٜىٰ دَ ڧَرْڢِے؞ نَيِ وَ أَلْمَجِرَنْكَ مَغَنَ سُڢِتَرْ دَشِ، عَمَّا سُنْ كَاسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk inda ya hau shi, sai ya doka shi har ƙasa, bakinsa na kumfa, yana tsukun haƙoransa, yana sandarewa. Na kuma yi wa almajiranka magana su fitar da shi, suka kasa.”