Mark 9:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce, โYa ku zamani marar bangaskiya, har yaushe zan kasance tare da ku? Har yaushe zan yi haฦuri da ku? Kawo mini yaron.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซููู ู
ูุชูููููฐูู ุฒูุงู
ูุงูููููููุ ู
ูุฑูุณู ุจูููโุบูุณูููููุ ุญูุฑู ุฐูููุง ููููุดูููฐ ุฐููู ุฐููููู ุชูุฑูููฐุฏููููุ ุญูุฑู ููููุดูููฐ ููู
ู ุฐููู ุฌูู
ูุฑูููฐ ุฏููููุ ูููููฐููุงู ู
ููู ููุฑููุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya amsa musu ya ce, โYa ku mutanen zamani marar bangaskiya! Har yaushe zan iya zama da ku? Har yaushe kuma zan iya jure muku? Ku dai kawo mini shi.โ