Mark 9:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya tambayi mahaifin yaron ya ce, “Tun yaushe yake haka?” Ya ce, “Tun yana ƙarami.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عِيسَىٰ يَتَمْبَيِ بَابَنْ يَرُوانْ «تُنْ يَوْشٜىٰ وَنَّنْ أَبُ يَسَامٜىٰشِ؟» بَابَنْ يَثٜىٰ «تُنْ يَنَ ڧَرَمِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya tambayi uban yaron, “Tun yaushe wannan abu ya same shi?” Uban ya ce, “Tun yana ƙarami.