Mark 9:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sha jefa shi cikin wuta, ko ruwa don yฤ kashe shi. Amma in za ka iya yin wani abu, ka ji tausayinmu ka taimake mu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ุฌูููฐฺขู ุดู ุงููููุชูุงุฏู ุซููููู ุถูููุ ุฏููุงูู ุฏููู ููููุดูููฐุดูุ ุนูู
ููุง ุงูููู ุฐูุงูู ุนููููููู ูููู ุงููุจูุ ููุฌู ุชูููุณูููููู
ู ููุชูููู
ูููููฐู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa sha jefa shi a wuta da ruwa, don ya hallaka shi. Amma in za ka iya yin wani abu, ka ji tausayinmu ka taimake mu.โ