Mark 9:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya ga taron suna zuwa can a guje, sai ya tsawata wa mugun ruhun ya ce, โKai ruhun kurma, da na bebe, na umarce ka, ka fita daga cikinsa, kada kuma ka ฦara shigarsa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุนููุณูููฐ ููุบู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุชูุธููู ุฏู ุบูุฏูุ ุณููู ฺูููุงููุชูุง ฺููงูุธูุงู
ููู ุฑููุญู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซูููู ุฑููุญู ู
ููู ุญููู ููุฑููุงูููููู ูููู ู
ูุบูููุ ููุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ฺููขูุชู ุฏูุบู ุซูููููุณูุ ููุฏู ููุณูุงููููฐ ุดูุบู ุซูููููุณู ููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yesu ya ga taro na ษungumowa a guje, sai ya tsawata wa baฦin aljanin ya ce masa, โKai, beben aljan, na umarce ka ka rabu da shi, kada kuma ka ฦara hawansa.โ