Mark 9:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya amsa ya ce, “Sai da addu’a kaɗai irin wannan yakan fita.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَأَمْسَ، يَثٜىٰ «أَيْ، إِرِنْ وَنَّنْ رُوحٌ بَايَ ڢِتَ سَيْ دَ أَدُّعَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, “Ai, irin wannan ba ya fita sai da addu'a.”