Mark 9:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya zauna, sai ya kira Sha Biyun ya ce, โIn wani yana so yฤ zama na fari, dole yฤ zama na ฦarshe duka, da kuma bawan kowa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุฐูููููุ ููููุฑูุง ุดูุง ุจููููููููุ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุฏููู ููููุฏู ููููููฐุณููุงู ููุฐูู
ู ฺููขูุงุฑูุ ุฏููุงูููููฐููููฐ ููุฐูู
ู ฺููงูุฑูุดูููฐ ุฏูููุ ููุฐูู
ู ู
ููููู ูููููุงููู ุญูุฏูู
ู ููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya zauna, ya kira sha biyun nan, ya ce musu, โKowa yake son yฤ zama shugaba, lalle ne yฤ zama na ฦarshe duka, baran kowa kuma.โ