Mark 9:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yohanna ya ce, โMalam mun ga wani mutum yana fitar da aljanu a cikin sunanka, sai muka ce yฤ daina, domin shi ba ษaya daga cikinmu ba ne.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงููุ ุณููู ููุญูููู ููุซูููฐู
ูุณู ยซู
ูููู
ูุ ู
ูููโุบู ูููู ูููู ฺขูุชูุฑูุฏู ุงููููุฌููู ุฏู ุณููููููููุ ู
ููู ูููู ููููุดูุ ุฏููุงูู
ููู ุดู ุจูุงูู ุซูููููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yahaya ya ce masa, โMalam, mun ga wani na fitar da aljannu da sunanka, mun kuwa hana shi, domin ba ya binmu.โ