Mark 9:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce, โKada ku hana shi. Ba wanda yake yin ayyukan banmamaki a cikin sunana, nan take yฤ faษi wani abu mummuna game da ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ยซููุฏู ููููููุดูุ ุงููููุ ุจูุงููููุฏู ุฐููู ูููููู ุนููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุนูุซููููู ุณูููููู ููููู
ููู ุจฺูงูุฑู ู
ูุบููู ุนููููููู ูููู ุฏูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Yesu ya ce, โKada ku hana shi. Ai, ba wanda zai yi wata mu'ujiza da sunana, sa'an nan, nan da nan ya kushe mini.