Mark 9:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In hannunka yana sa ka yin zunubi, yanke shi. Ai, gwamma ka shiga rai da hannu ɗaya, da ka shiga jahannama ta wuta, inda ba a iya kashe wutar ba, da hannuwanka biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُوَ حَنُّنْكَ يَنَ سَاكَ كَيِ ذُنُوبِ، سَيْ كَيَنْكٜىٰشِ مَنَ! يَڢِ ݣَوْ كَشِغَ رَيْ نَهَرْ أَبَدَا دَ حَنُّ طَيَ دَ كَبَرْ دُكَنْ حَنُّوَنْكَ كَشِغَ غِدَنْ وُتَادَ حَنُّ بِيُ؞ وُتَرْ كُمَ بَذَاعَ عِيَ كَشٜىٰتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa hannunka na sa ka laifi, to, yanke shi. Zai fiye maka ka shiga rai dungu, da ka shiga Gidan Wuta da hannu biyu, wuta marar kasuwa kuwa. [