Mark 9:44 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma ƙafarka tana sa ka yin zunubi, yanke ta. Ai, gwamma ka shiga rai da ƙafa ɗaya, da a jefa ka cikin jahannama ta wuta, da ƙafafunka biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوُرِنْ كُوَ، ڟُڟُواْڟِنْ دَسُكٜىٰ ثِنْسُ بَاسَ مُتُوَ، وُتَرْ كُمَ بَذَاعَ عِيَ كَشٜىٰتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wurin tsutsotsi masu cinsu ba sa mutuwa, wutar kuma ba a kashe ta.]