Mark 9:45 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma idonka yana sa ka zunubi, ƙwaƙule shi. Ai, gwamma ka shiga mulkin Allah da ido ɗaya, da a jefa ka cikin jahannama ta wuta, da idanu biyu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُمَ ڧَڢَرْكَ تَنَ سَاكَ كَيِ ذُنُوبِ، سَيْ كَيَنْكٜىٰتَ مَنَ! يَڢِ ݣَوْ كَشِغَ رَيْ نَهَرْ أَبَدَا دَ ڧَڢَا طَيَ دَ كَشِغَ غِدَنْ وُتَادَ ڧَڢَا بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa ƙafarka na sa ka laifi, to, yanke ta. Zai fiye maka ka shiga rai da gurguntaka, da a jefa ka Gidan Wuta da ƙafa biyu. [