Mark 9:48 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Gishiri yana da daɗi, amma in ya rabu da ɗanɗanonsa, ta yaya za a sāke mai da ɗanɗanonsa? Ku kasance da gishiri a cikinku, ku kuma yi zauna lafiya da juna.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوُرِنْ، « ‹ڟُڟُواْڟِنْ دَسُكٜىٰ ثِنْسُ بَاسَ مُتُوَ، وُتَرْ كُمَ بَذَاعَ عِيَ كَشٜىٰتَبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wurin tsutsotsi masu cinsu ba sa mutuwa, wutar kuma ba a kashe ta.