Matthew 1:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yusuf mijinta, da yake shi mai adalci ne, bai so yฤƒ ba ta kunya, yฤƒ tone mata asiri a fili ba, sai ya yi tunani yฤƒ sake ta a ษ“oye.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูˆู’ุฑูŽูŠูู†ู’ุชูŽ ูŠููˆุณูฺขูŽ ูŠูŽู†ูŽุฏูŽ ูƒูุฑู’ูƒูุŒ ูƒูู…ูŽุจูŽุง ูŠูŽุณููˆุงู’ ูŠูŽุจูŽุงุชูŽ ูƒูู†ู’ูŠูŽุง ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽูŠู ุชูู†ูŽุงู†ูู†ู’ ูŠูŽุณูŽูƒูœู‰ูฐุชูŽ ุดูุถู ุนูŽูปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yusufu mijinta kuwa da yake shi mutumin kirki ne, ba ya kuma so ya ba ta kunya a gaban jama'a, sai ya yi niyyar rabuwa da ita a asirce.